Group Hero

orang Afrika di Amerika

94,670 ahli

Untuk orang Afrika yang tinggal di AS 🇺🇸 Kongsi cerita anda, raikan budaya anda dan berhubung dengan orang lain yang melayari kehidupan di Amerika.

Kongsi kumpulan
Aisha Bala anas

@Aisha17188712

4 hari yang lalu

❤️ Assalamu Alaikum, Hausawa nawa da ke ko’ina a faɗin duniya! 🌍🥰

Ina sonku saboda Allah, ’yan uwana Hausawa. Ina roƙon Allah Ya kai muku alherinsa a duk inda kuke, Ya albarkaci rayuwarku, Ya buɗe muku ƙofofin alheri, arziki da nasara. 🤲❤️

Ina yi muku gaisuwa ta musamman daga ƙasar Nigeria. 🇳🇬

Daga ’yar uwarku, Amina daga Nigeria. ❤️🌹

Ina fatan ganin comments ɗinku, ’yan uwana Hausawa. 🥰👇

2 Suka
Kongsi